Home >  Term: Fadada dama
Fadada dama

Kokarin bayar da dama ga dalibai masu matskaiciyar dama domin su shiga kwasa-kwasai; damammakin kan hada da gyara wajen abubuwan da ake bukata domin shiaga makaranta ko kuma samar da wani tsari domin koyarwa.

0 0

Kūrėjas

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 points
  • 100% positive feedback
© 2024 CSOFT International, Ltd.